Charles Benoit Koffi Acolatse an haife shi a ranar 5 ga watan Mayu 1995, wanda aka fi sani da Charles Acolatse, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Togo haifaffen Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a kulob ɗin Dacia Unirea Brăila. [1]
Ayyukan kasa da kasa
Yayin da yake wasa a Romania a kungiyar Liga II Foresta Suceava, an kira Charles Acolatse don buga wasa a tawagar kwallon kafa ta Togo ta Koci Claude Le Roy a watan Nuwamba 2017, ya fara buga wasan sada zumunci da Mauritius.[2] [3]
Manazarta
Hanyoyin haɗi na waje