Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
Budapest ko Budapes[1] (lafazi : /budapes(t)/) birni ne, da ke a ƙasar Hungariya. Shi ne kuma babban birnin kasar Hungariya. Budapest ya na da yawan jama'a 1,752,286 bisa ga jimillar shekarar 2017. An kuma gina birnin Budapest kafin karni na ɗaya kafin haihuwar annabi Issa. Shugaban birnin Budapest Gergely Karácsony ne.