Brian Abbas Amidu (an haife shi a shekara ta 1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Zimbabwe. [1]
Sana'a
Kaiser Chiefs
Bayan gwaji na makonni biyu a kulob din a farkon 2012, Amidu ya koma kulob ɗin Afirka ta Kudu Kaizer Chiefs. [2] Bayan fama da raunuka, Amidu ya bar kungiyar a watan Agustan waccan shekarar, inda ya kasa bayyana wa a hukumance.[3]
Ƙasashen Duniya
Amidu ya fara buga wasansa na farko a duniya a ranar 6 ga watan Fabrairu 2013 a wasan sada zumunci da suka doke Botswana da ci 2-1. [4]
Kwallayen kasa
- Maki da sakamakon da aka zura a ragar Zimbabwe. [5]
Manazarta
- ↑ "Zimbabwe – A. Amidu – Profile with news, career
statistics and history – Soccerway" .
int.soccerway.com . Retrieved 17 March 2019.
- ↑ "Amidu: I have joined Chiefs" . kickoff.com . 10
January 2012. Retrieved 27 November 2020.
- ↑ "Amidu sad to leave Chiefs" . kickoff.com . 3
August 2012. Retrieved 27 November 2020.
- ↑ "Zimbabwe vs. Botswana (2:1)" . national-football-
teams.com . Retrieved 27 November 2020.
- ↑ Brian Amidu at National-Football-Teams.com
Hanyoyin haɗi na waje
- Brian Amidu at WorldFootball.net