Bhai T. Moore

Bhai T. Moore
Rayuwa
Haihuwa 12 Oktoba 1916
Mutuwa Monrovia, 10 ga Janairu, 1988
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a maiwaƙe

Bhai T. Moore wanda aka fi sani da Bai T. Moore haifaffen Dan kasar Liberiya, kuma marubucin wakoki, da labaran tarihi da tatsuniya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta