Benjamin Okezie Kalu[1], ɗan siyasan Nijeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai a majalisar dokokin Nijeriya ta tara, Mai wakiltar mazabar tarayya ta Bende, jihar Abia. Yanzu haka kuma shi ne kakakin Majalisar Wakilai kuma Shugaban Kwamitin Majalisar kan Harkokin Yada Labarai da Harkokin Jama'a.[2][3]
Tarihin Rayuwa
Rayuwar Iyali
Kalu ya fito ne daga Bende, jihar Abia, Najeriya. Ya yi aure da yara biyar.[4]