Ben Godfrey Benjamin Matthew Godfrey (an haife shi 15 ga Janairu 1998) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar Premier League Everton. Bangaren kasa da kasa, ya wakilci kasar Ingila daga ‘yan kasa da shekaru 20 zuwa babban mataki.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.