Bello Muhammad Bello Wanda aka fi sani kokuma ace inkiyarsa ita ce BMB (An haife shi ne a ranar 5 ga watan Janairu, shekara ta alif dari tara da sabain da shida miladiyya 1976). jarumin finafinai ne a masana'antar Kannywood. Bello ya fito a finafinan Hausa da dama.
Tarihi
An haife shi birnin Jos na jihar Filato, ranar 5 ga watan Janairu, shekara ta alif dari tara da sabain da shida miladiyya (1976). C.E yadade yanq harkan fina finan hausa na lokaci mai tsayi[1]
Fina-finai
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.