Anthony Butterworth FRS masani ne a fannin rigakafi ɗan ƙasar Burtaniya.[1][2]
Ya yi aiki da Ƙungiyar Bincike ta Schistosomiasis a Jami'ar Cambridge. Aikin ɗakin gwaje-gwajen nasa yana karawa da karatun filin a yankin kudu da hamadar sahara da Philippines da Amurka ta kudu da kuma Amurka.[3]
Tsohon ma'aikacin kungiyar agajin ruwa da tsaftar muhalli ta ƙasa da ƙasa ta Pump Aid.[4]
Girmamawa da kyaututtuka
- 1990: Kyautar Kiwon Lafiya ta Duniya ta Sarki Faisal
- 1990: Medal Chalmers na Royal Society of Tropical Medicine and Hygiene
- 1994: An zaɓe shi a matsayin Fellow na Ɗan Majalissar Sarauta
Manazarta