Angela Ekaette ƴar rawa ƴar Najeriya[1] anfi sanin ta da fitowar da tayi a rawa salon Birtaniya ta Wheel of Fortune 1988[2] and three celebrity specials[3][4][5] kafin ƴar rawa Carol Smillie ta maye gurbin ta.[2] A wannan lokacin tana fitowa a tashar talabijin ta Bazaar,[6].[7]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta