Amina Said Ali (Somali). marubuciyar Somaliya ce, mawaƙiya, kuma masaniyar kimiyyar kiwon lafiya a Cibiyar Karolinska, da ke Stockholm, Sweden .
Tana cikin kwamitin Shawara na Bildhaan . [1]
Ayyuka
- Wakoki 118 [2]
- Qoriga u garwaaxshey asagoon sagallkii galin, Författares Bokmaskin, 2005,
Manazarta