Ali Fathy Omar Ali (an haife shi 2 Janairu 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne a Masar a ƙungiyar Zamalek SC ta Masar. Yana bugawa kungiyar kwallon kafa ta Masar [1]kuma ya yi takara a Gasar Olympics ta lokacin bazara ta 2012[2] [3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Nassoshi