Ali Al-Hosani (Arabic:علي الحوسني) (an haife shi1988) ɗan wasa Ƙwallon ƙafane na ƙasar Daular Larabawa wanda yake buda maibtsaron raga a ƙungiyar Ajman Club .