BORNOMA, Alhaji Mohammed,an haife shi a 30 ga watan Julin shekarar 1925, a jihar Gombe, jihar Bauchi, yakasance Accountant ne na kasar Nigeria.
Iyali
Yana da mata da yaya bakwai.
Karatu da aiki
Gombe Elementary School, Bauchi Middle School, Ahmadu Bello University, Zarin (Diploma in Local Government and Accounts, 1964), yayi accontant Na Gombe Native Authority,1956-59, yayi kuma revenue officer.1960-64, babban ma aikachi Federal Civil Service, dan kungiya na House of Representatives for Gombe,1979-83, dan kungiya National Party of Nigeria,1979-83..[1]
Manazarta
- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. : p.p,324.381|edition= has extra text (help)