Albert Abiodun Adeogun ya kasance ɗan majalisa a majalisar wakilai ta 6 da ta 8 (Najeriya)[1][2]kuma mataimakin gwamna mai neman takarar gwamna na Ademola Adeleke a jihar Osun.[3] An zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai ta 6 a Najeriya a cikin shekarar 2007 sannan kuma ya sake zaɓe a shekarar 2015 don wakiltar mazaɓar Ife ta tarayya da ta ƙunshi Ife ta tsakiya, Ife North, Ife South da Ife East.[4][5]
Manazarta