Al-Hajj Al-Hajj Larabci: الحج, al-Hajj; ma'ana: "Hajji", "Hajji" shine sura ta 22 na Alqur'ani mai girma da ayoyi 78 (āyāt). Wannan sura ta dauko sunanta daga aya ta 27.