Ahmed Usman Ododo |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
1965 (59/60 shekaru) |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan siyasa |
---|
Usman Ododo (An haife shi a ranar 7 ga watan Fabrairun shekarar 1982) ɗan siyasan Najeriya ne kuma zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kogi a ƙarƙashin jam'iyyar APC.[1][2][3][4]
Sana'a da Ilimi
Ododo ya karanci Ilmin harkokin banki a Jami'ar Ahmadu Bello, Zaria da PHD a Jami'ar Legas . Tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ne ya naɗa shi sakataren kuɗi na ƙananan hukumomi.[5]
Manazarta