Ahmed El-Nahass

Ahmed El-Nahass (An haife shi a shekarar 1950) ya kasance Daraktan fim ne na ƙasar Masar.

El-Nahass ya yi aiki na shekaru da yawa tare da manyan ƴan wasa a fagen fina-finai na Masar, kamar Kamal El Sheikh da Al-Zurkani. Fim ɗinsa na farko shi ne The Lost Plane,[1] wanda ya lashe lambar yabo a bikin fim na Alexandria.

Manazarta

Hanyoyin Hadi na waje

Samfuri:Portal