Ahmad S Nuhu fitaccen jarumine a masana'antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Dan wasan kwaikwayo ne kuma me bada umurni Wanda ya haska a fina finai da dama kaman su (masoyiyata) a shekarar alif 2003, Dijangala a shekara ta alif 2008, da Sakace a shekarar alif 2005 da dai sauransu. An haifi Ahmad S Nuhu a garin plato dake arewa maso tsakiyar Najeriya. Ya rasu ranar 1 ga watan Janairu shekarar 2007 sakamakon haɗarin mota a hanyarsa ta dawowa daga garin maiduguri.[1]
Farkon Rayuwa
Ahmad S Nuhu an haifeshi ne a shekarar alif 1977 a garin Plateau (jiha)[2]
Ilimi
Aiki
Sana'arsa itace wasan kwaikwayo a masana'antar kannywood inda yasamu nasara sosai ayayinda ya haskaka a fina finai da dama a lokacin rayuwarsa.