Kyautar Kwalejin Fina-Finai ta Afirka don Mafi kyawun Darakta[1] kyauta ce da ake gudanar da ita a shekara-shekara da Cibiyar Nazarin Fina-Finai ta Afirka take bayarwa don karrama mafi kyawun daraktan fim Ιin Afirka na shekara.[2][3]