An zabi Sa’ad Abubakar Mohammed a matsayin Sanata mai wakiltar mazabar Gombe ta Tsakiya a jihar Gombe, Najeriya a watan Afrilun 2003 a kan jam’iyyar PDP. Ya rike ofis daga Mayu 2003 zuwa Mayu 2007.[1] An naɗa shi memba na kwamitocin Ayyuka da kan Tsaro da Leken asiri. Bai sake tsayawa takara ba a takarar watan Afrilun 2007[2]
Manazarta