Ya kasance ɗan kabilar Baloch, ya fito ne daga dangin Sadwani (Sodvani) na Ƙabilar Mazari, a garin Basti-Abdullah kusa da garin Rojhan a Rajanpur Kusa da iyaka ta kasar Pakistan