Abdul Bismillah

Abdul Bismillah
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Yuli, 1949 (75 shekaru)
Karatu
Harsuna Harshen Hindu
Sana'a
Sana'a marubuci

Abdul Bismillah (बिस्मिल्लाह बिस्मिल्लाह An haife shi ne ranar 5 ga watan Yuli, 1949), ya kasan ce ɗan Indiya ne kuma marubuci wanda yake rubutu a yaren Hindi, sananne ne ga gajerun labaran rayuwarsa a cikin al'ummomin karkara Musulmi. A yanzu haka farfesa ne a Sashen Hindi, Jami'ar Jamia Millia . [1] An fassara tarin labaransa Rough Rough Mail zuwa Faransanci kamar Raf Raf Express .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta